Search

Home > Wasanni > Wasanni - Jadawalin kasashen da za su kara a gasar cin kofin Afrika
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasanni - Jadawalin kasashen da za su kara a gasar cin kofin Afrika

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:06
Publish Date: 2019-04-15 05:51:56
Description: Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya yi nazari ne game da jadawalin kasashen da za su fafata da juna a Gasar Cin Kofin Kasashen Afrika da kasar Masar za ta karbi bakwanci daga ranar 21 ga watan Yuni zuwa 19 ga watan Yuli. A karon farko kenan da kasashe 24 ke karawa a wannan babbar Gasar Kwallon Kafa a nahiyar. Wasu masana na ganin cewa, sabbin kasashen da suka shiga gasar a bana za su iya bada mamaki.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes