Search

Home > Wasanni > Yadda gasar tseren gudun yada kanin wani ta gudana a birnin Lagos
Podcast: Wasanni
Episode:

Yadda gasar tseren gudun yada kanin wani ta gudana a birnin Lagos

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:07
Publish Date: 2019-02-07 20:00:00
Description: Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokaci da Ahmad Abba ya gabatar, ya halarci gasar tseren gudun yada kanin wani da ta gudana birnin Legas. Karo na hudu kenan da bankin Access da ke Najeriya ke shirya gasar tseren gudun na kilomita 42, wadda ke samun halartar dubban masu tseren gudu daga kasashe da dama.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes