Search

Home > Wasanni > Kasuwar musayar 'yan wasa a Turai
Podcast: Wasanni
Episode:

Kasuwar musayar 'yan wasa a Turai

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:17
Publish Date: 2019-02-03 20:00:00
Description: Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi tattauna ne kan kasuwar musayar 'yan wasa ta watan Janairu a nahiyar Turai. Masharhanta kan harkokin kwallon kafa sun ce, kasuwar ta bana ba ta yi armashi ba saboda yadda manyan kungiyoyi suka ki sakin zaratan 'yan wasansu sakamakon fargabar abin da zai iya biyo baya.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes