Search

Home > Wasanni > Gwagwarmayar gasar firimiyar Ingila a bana
Podcast: Wasanni
Episode:

Gwagwarmayar gasar firimiyar Ingila a bana

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:23
Publish Date: 2019-01-20 20:00:00
Description: Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan gwagwarmayar kungiyoyi a gasar firimiyar Ingila ta bana, in da tuni Liverpool ta dare saman teburi da maki 60, abin da ya bai wa magoya bayanta kwarin guiwar cewa, za su lashe kofin gasar a wannan karo bayan shafe tsawon shekaru 29 ba tare da daukan kofin ba. Kazalika kungiyoyi na ci gaba da fafutukar ganin sun kare a matakin 'yan hudun saman teburi, yayin da wasu kuma ke kokarin ganin ba su kammala ba a matakin 'yan dagaji.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes