Search

Home > Wasanni > Dosso ta lashe takobin kokuwar 2018
Podcast: Wasanni
Episode:

Dosso ta lashe takobin kokuwar 2018

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:24
Publish Date: 2019-01-03 20:00:00
Description: Jihar Dosso ta kafa tarihi a gasar Kokuwar galgajiya da aka kamala a jihar Tillabery. Bayan zamani su Salma Dan Rani, Kadri Abdou da aka fi sani da sunan Issaka-Issaka ya lashe takobi bayan da ya kayar da Nura Hassan wani dan kokuwar jihar Dosso bayan mituna 4 da dakikoki 14. Abdoulaye Issa a cikin shirin Duniyar wasanni ya mayar da hankali zuwa gasar ta kokuwa a Tillabery.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes