Search

Home > Wasanni > Sake fasalta tsarin bayar da kyautar Ballon D'Or daga hukumar CAF
Podcast: Wasanni
Episode:

Sake fasalta tsarin bayar da kyautar Ballon D'Or daga hukumar CAF

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:51
Publish Date: 2019-01-10 20:00:00
Description: A makon da ya gabata ne hukumar kwallon kafar Afrika CAF ta bayar da kyautar ballon d'or na gwarzon dan wasan Afrika a Dakar dake kasar Senegal. Gwarzon dan wasan Liverpool, Mohamed Salah ya sake lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafar Afrika karo na biyu a jere a wani gagarumin biki da ya a Dakar babban birnin Senegal . Salah dan asalin Masar ya yi takarar lashe wannan kuyata ce da abokin taka ledarsa a Liverpool, wato Sadio Mane na Senegal da kuma Pierre-Emerick Aubameyang dan asalin Gabon da ke taka leda a Arsenal. Da dama daga cikin masu lura da lamuran wasanni kwallon kafa ne suka bayyana damuwa kasancewa hukumar Caf ba ta mayar da hankali zuwa yan wasan cikin gida.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes