Search

Home > Wasanni > Kungiyar Plateau United ta lashe kofin gasar Premier ta Najeriya
Podcast: Wasanni
Episode:

Kungiyar Plateau United ta lashe kofin gasar Premier ta Najeriya

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:04
Publish Date: 2017-09-10 21:00:00
Description: Kungiyar kwallon kafa ta Plateau United daga garin Jos, ta samu nasarar lashe kofin gasar kwallon kafar Premier ta Najeriya, karo na farko kenan da kungiyar ta samu wannan nasara a tarihin kafuwarta. Plateau United ta samu nasarar ce bayan lallasa masu rike da kofin kakar wasan da ta gabata, wato Enugu Rangers da kwallaye 2-0 a filin wasa na Rwang Pam da ke garin Jos. Kan wannan shirin na wannan lokaci ya maida hankali.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes