Search

Home > Wasanni > An dage wasan karshe na damben gargajiya na tsaffin 'yan wasa a Kaduna
Podcast: Wasanni
Episode:

An dage wasan karshe na damben gargajiya na tsaffin 'yan wasa a Kaduna

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:26
Publish Date: 2017-09-17 21:00:00
Description: Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokacin ya dora ne da kawo muku abinda ke wakana a gasar damben gargajiya a Kaduna, wadda aka shirya a tsakanin tsaffin 'yan wasan, sai dai kuma yayin da ake dakon fafata wasan karshe da zai kai ga lashe kyautar motar da aka sanya, an dakatar da wasan. Za'a ji karin bayani cikin shirin, wanda AbduRahman Gambo Ahmad ya gabatar.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes