Search

Home > Wasanni > Ana zargin Minista Dalung da kawo cikas ga harkar wasanni a Najeriya
Podcast: Wasanni
Episode:

Ana zargin Minista Dalung da kawo cikas ga harkar wasanni a Najeriya

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:03
Publish Date: 2017-09-21 21:00:00
Description: Ministan wasanni da yada al'adu na Najeriya Solmon Dalung ya musanta zargin da ke cewa daga lokacin da ya karbi ragamar jagorancin ma'aikatar ne kasar ta ke ci gaba da samun koma-baya a fagen wasanni. A cikin wannan shiri na Duniyar Wasanni tare da Abdoulaye Issa, ministan ya bayyana wasu daga cikin muhimman abubuwa na ci gaba da Najeriya ta sama a fagen wasanni karkashin jagorancinsa.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes