Search

Home > Wasanni > Kokuwar gargajiya ta makafi a Jamhuriyar Nijar
Podcast: Wasanni
Episode:

Kokuwar gargajiya ta makafi a Jamhuriyar Nijar

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:52
Publish Date: 2017-10-01 21:00:00
Description: A karon farko Jamhuriyar Nijar ta gudanar da gasar kokuwar gargajiya ta makafi zalla , in da aka ajiye takobi da wasu kyautuka ga wanda ya yi nasarar zama zakara a kokuwar. Ko da dai an gudanar da gasar ne a matsayin gwaji kafin daukaka shi har ya kai ga wani mataki a kasar kamar dai yadda za ku ji karin bayani a cikin na duniyar wasanni tare da Abdoulaye Issa.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes