Search

Home > Wasanni > Nijar ta yi nasarar zuwa gasar neman kofin duniya na 'yan kasa da shekaru 17
Podcast: Wasanni
Episode:

Nijar ta yi nasarar zuwa gasar neman kofin duniya na 'yan kasa da shekaru 17

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:25
Publish Date: 2017-10-05 21:00:00
Description: Karon farko a tarihi,  Nijar ta yi nasarar zuwa gasar duniya ta neman kofin kwallon kafa na matasa 'yan kasa da shekaru 17 a duniya wadda aka fara a wannan juma'a a kasar India. Abdoulaye Issa, ya yi mana dubi a game da muhimmancin wannan dama da Nijar ta sama da kuma irin kalubalen da ke gabanta lura da cewa wannan ne karon farko da ta ke halartar gasar.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes