Search

Home > Wasanni > Wasar Langa a Najeriya
Podcast: Wasanni
Episode:

Wasar Langa a Najeriya

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:08
Publish Date: 2017-11-09 20:00:00
Description: ‘Daya daga cikin wasannin gargajiya da suka samu karbuwa a wajen jama’a  a Nigeriya shi ne wasan Langa. Babban abinda kan burge mutane  tare da jan hankalinsu game da wasan na Langa shi ne yadda dan wasa kan rike kafarsa daya tare da gudu bisa kafarsa daya. Wasan Langa, ya samo asali ne daga irin wasannin da yara kan yi, kafin daga bisani wasan ya samu daukaka. Abdoulaye Issa  a cikin shirin Duniyar wasannin ya duba mana yanayin wasar Langa.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes