Search

Home > Wasanni > Za mu lashe kofin duniya a Rasha- NFF
Podcast: Wasanni
Episode:

Za mu lashe kofin duniya a Rasha- NFF

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:13
Publish Date: 2017-12-03 20:00:00
Description: Shirin duniyar wasanni na wanna makon tare da Abdurrahma Gambo Ahmad ya tattauna ne game da jadawalin kasashen duniya 32 da za su fafata a gasar cin kofin duniya a Rasha a badi. Shirin ya tattauna da Hukumar Kwallon Kafar Najeriya wadda ta bayyana irin kintsawarta don ganin cewa ta kai ga gaci a gasar, yayin da hukumar ta NFF ta ce, a wannan karo za ta kawo kofin Najeriya.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes