Search

Home > Wasanni > An kammala gasar share-fagen kaka a Najeriya
Podcast: Wasanni
Episode:

An kammala gasar share-fagen kaka a Najeriya

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:07
Publish Date: 2017-12-10 20:00:00
Description: Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da gasar share-fagen shiga kakar wasanni da aka gudanar a jihar Kano da ke Najeriya. Manyan kungiyoyin da ke buga gasar firimiya ne suka fafata da juna, in da Kano Pillars mai masaukin baki ta yi nasarar lashe kofi. Kungiyoyin sun ce, sun shiga gasar ne don kintsawa babbar gasar firimiya mai zuwa.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes