Search

Home > Wasanni > Salah ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon Afrika
Podcast: Wasanni
Episode:

Salah ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon Afrika

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:20
Publish Date: 2018-01-07 20:00:00
Description: Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da dan wasan Masar mai taka leda a kungiyar Liverpool ta Ingila, Mohamed Salah da ya lashe kyautar gwarzon dan wasan kwallon kafar Afrika na shekarar 2017 a wani kasaitaccen biki da aka gudanar a birnin Accra na Ghana.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes