Search

Home > Wasanni > Burin matasan Najeriya da ke buga kwallon kafa a Najeriya
Podcast: Wasanni
Episode:

Burin matasan Najeriya da ke buga kwallon kafa a Najeriya

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:00
Publish Date: 2018-02-04 20:00:00
Description: Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Haruna Ibrahim Kakangi ya tattauna ne game da burin matasan Najeriya da ke buga tamaula na zuwa kasashen Turai.Shirin ya tattauna da wani matashi da hakarsa ta gaza cimma ruwa duk da cewa saura kiris ya tsallaka Turai amma ya gamu da wani akasi.To ko menene wannan akasin? Sai a saurari cikakken shirin.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes