Search

Home > Wasanni > Bikin karrama zaratan 'yan kwallon Najeriya
Podcast: Wasanni
Episode:

Bikin karrama zaratan 'yan kwallon Najeriya

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:38
Publish Date: 2018-02-22 20:00:00
Description: Hukumar kwallon kafar Najeriya ta yi bikin karrama wasu fitattun 'yan wasan da suka taka rawa a can baya da kuma wannan zamani. An samu halartar manyan baki a wannan biki, da suka hada ministan wasannin kasar, da shugaban hukumar kwallon ta duniya da dai sauransu. Abubakar Isa Dandago, ya halarci biki, ya kuma hada mana shiri na musamman a kai.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes