Search

Home > Wasanni > Kintsawar kungiyoyin Najeriya a gasar zakarun Afrika
Podcast: Wasanni
Episode:

Kintsawar kungiyoyin Najeriya a gasar zakarun Afrika

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:15
Publish Date: 2018-02-25 20:00:00
Description: Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da nasarar da kungiyoyin kwallon kafar Najeriya suka samu ta shiga matakin gaba a gasar cin kofin zakarun nahiyar Afrika da suka hada da Plateu United da MFM FC da Akwa United, in da a yanzu za su fafata da takwarorinsu na kasashen Larabawa. To ko wani irin kintsawa kungiyoyin na Najeriya suka yi wa gasar? Sai a saurari cikakken shirin.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes