Search

Home > Wasanni > Garkuwan Cindo ya lashe mota a damben gargajiya
Podcast: Wasanni
Episode:

Garkuwan Cindo ya lashe mota a damben gargajiya

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:15
Publish Date: 2018-03-04 20:00:00
Description: Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da gasar damben gargajiya da aka gudanar a jihar Kaduna ta Najeriya, in da aka ajiye kyautar mota kirar Peugeot 406 da Garkuwan Cindo ya lashe bayan doke Autan Dan Bunza a wasan karshe. Sai dai wasan ya haddasa gardamar da ta kai ga nazarin hoton bidiyon da aka dauka don tantance gaskiya.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes