Search

Home > Wasanni > Manyan kasashe sun fara nuna kansu kafin gasar kofin duniya
Podcast: Wasanni
Episode:

Manyan kasashe sun fara nuna kansu kafin gasar kofin duniya

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:10
Publish Date: 2018-03-25 21:00:00
Description: Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne game da shirye-shiryen kasashen da za su fafata a gasar cin kofin duniya a bana a Rasha, in da tuni manyan kasashe kamar su Brazil da Argentina da Spain da Jamus suka fara nuna cewa, lallai da gaske suke a kinstsawarsu. Shirin ya kuma yi nazari kan irin rawar da ake fatan kasashen Afrika su taka a gasar ta cin kofin duniya.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes