Search

Home > Wasanni > Plateau United na fuskantar kalubale a gasar CAF
Podcast: Wasanni
Episode:

Plateau United na fuskantar kalubale a gasar CAF

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:16
Publish Date: 2018-04-08 21:00:00
Description: Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan gasar cin kofin kalubale ta hukumar kwallon kafar Afrika, wato CAF da ake ci gaba da gudanarwa a biranen Afrika. Shirin ya yi nazari na musamman game da irin kalubalen da ke gaban 'yan wasan Plateau United duk da cewa ta doke takwararta ta USM Algier ta Algaria da ci 2-1 a karawar da suka yi zagayen farko a filin wasa na garin Agege da ke jihar Lagos a Najeriya.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes