Search

Home > Wasanni > Ko wacce kungiya ce za ta kai labari a gasar zakarun Turai?
Podcast: Wasanni
Episode:

Ko wacce kungiya ce za ta kai labari a gasar zakarun Turai?

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:22
Publish Date: 2018-04-15 21:00:00
Description: Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da kungiyoyi hudu da za su fafata da juna a matakin wasan dab da na karshe a gasar zakarun nahiyar Turai, in da Real Madrid za ta kece raini da Bayern Munich, yayin da Liverpool za ta kai ruwa rana da Roma. Sai dai masharhanta na ganin cewa, mawuyaci ne Real Madrid mai rike da kambi ba ta fafata da Liverpool a wasan karshe ba. Masu iya magana na cewa, ba a sanin maci tuwo sai miya ta kare.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes