Search

Home > Wasanni > Kalubalen da ke gaban Najeriya yayin shirin tunkarar gasar cin kofin duniya
Podcast: Wasanni
Episode:

Kalubalen da ke gaban Najeriya yayin shirin tunkarar gasar cin kofin duniya

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:00
Publish Date: 2018-05-06 21:00:00
Description: Shirin na wannan karon yayi tsokaci akan shirye-shiryen da 'yan wasa da ma kasashe ke yi na tunkarar gasar cikin kofin duniya da za a yi a kasar Rasha cikin wannan shekara. Kasancewar Najeriya na daga cikin kasashen da zasu halarci wannan gasa, shirin na Duniyar Wasanni, ya tattauna da wasu daga cikin masu ruwa da tsaki a harkar kwallon kafar kasar akan kalubalen da za a fuskanta da kuma hanyoyin magance su.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes