Search

Home > Wasanni > Rawar da Wenger ya taka a tsawon shekaru 22 a Arsenal
Podcast: Wasanni
Episode:

Rawar da Wenger ya taka a tsawon shekaru 22 a Arsenal

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:18
Publish Date: 2018-05-13 21:00:00
Description: Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan wasu muhimman batutuwa uku a duniyar tamaula da suka hada da kawo karshen aikin Arsene Wenger a matsayin kocin Arsenal a cikin tsawon shekaru 22 da kuma batun fafutukar kasashen da ke neman izinin daukar nauyin gasar cin kofin duniya ta 2026. Sai kuma matakin da hukumar kwallon kafa ta duniya wato FIFA ta dauka na ladabtar da Rasha saboda kalaman nuna wariyar launin fata akan wasu 'yan wasa bakaken fata.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes