Search

Home > Wasanni > Real Madrid ta lashe kofin zakarun Turai karo na uku a jere
Podcast: Wasanni
Episode:

Real Madrid ta lashe kofin zakarun Turai karo na uku a jere

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:59
Publish Date: 2018-05-27 21:00:00
Description: Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan wasan karshe a gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai, in da Real Madrid ta sake kare kambinta bayan ta casa Liverpool da kwallaye 3-1. Sai dai wasan ya zo da kura-kurai da suka hada da raunin da Sergio Ramos ya yi wa Mohamed Salah, abin da wasu ke cewa da gangan ya aikata haka don hana dan wasan tabuka wani abu a wasan.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes