Search

Home > Wasanni > Hukumar Fifa ta shirya kyaututuka zuwa kungiyoyin kwallon kafa a gasar cin kofin Duniya na Rasha
Podcast: Wasanni
Episode:

Hukumar Fifa ta shirya kyaututuka zuwa kungiyoyin kwallon kafa a gasar cin kofin Duniya na Rasha

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:29
Publish Date: 2018-06-07 21:00:00
Description: A cikin shirin Duniyar Wasanni,Abdoulaye Issa ya duba shirin da hukumar kwallon kafa ta Duniya Fifa ta yi zuwa ga kungiyoyin kwallon kafa da suka samu tikitin zuwa gasar cin kofin Duniya na Rasha shekarar 2018. A wannan karo hukumar Fifa kawo sauyi a shirin  tareda samun karin kusan kashi 12 cikin dari na kudin da aka saba warewa.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes