Search

Home > Wasanni > Sirrin nasarar Najeriya a gasar cin kofin duniya a Rasha
Podcast: Wasanni
Episode:

Sirrin nasarar Najeriya a gasar cin kofin duniya a Rasha

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:00:00
Publish Date: 2018-06-24 21:00:00
Description: Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya tattauna ne kan wasu muhimman batutuwa a gasar cin kofin duniya da ake ci gaba da gudanarwa a Rasha, in da ya yi fashin baki kan sirrin nasarar  Najeriya akan Iceland da kuma irin gagarumin kalubalen da ke gaban Argentina wadda ke cikin tsaka mai wuya bayan ta gaza samun nasara a wasanninta guda biyu. Har ila yau, shirin ya yi dubi kan rawar da  fasahar na'urar bidiyon taimaka wa alkalin wasa ke takawa a gasar ta bana.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes