|
Description:
|
|
A jiya alhamis ne kungiyar kwallon kafar Colombia ta lalasa Senegal da ci daya da nema,kasar Senegal ta yi bankwana da gasar dake ci gaba da gudana a Rasha.
Kungiyoyi 16 za su fafata a tsakanin su a mataki na gaba kamar haka:
Faransa za ta karawa da Argentina ranar asabar
Uruguay -Fotugal
Spain-Rasha
Crotia-Danemark
Brazil- Mexico
Belgium- Japan
Sweden- Swiziland
Colombia- Ingila
A cikin hirin Duniyar wasanni,Abdoulaye Issa ya duba mana yanayin da aka shiga yan loukuta da kamala wasar Senegal da Colombia.
|