Search

Home > Wasanni > Batun rashawa a hukumar kwallon kafa ta Duniya-Fifa
Podcast: Wasanni
Episode:

Batun rashawa a hukumar kwallon kafa ta Duniya-Fifa

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:51
Publish Date: 2018-07-05 21:00:00
Description: A cikin Shirin Duniyar wasanni,Abdoulaye Issa ya mayar da hankali zuwa wasu daga ckin  koken ma'abuta kwallon kafa dangane da yada kungiyoyin kwallon kafar Afrika suka  kasa fitar da kitse daga wuta a gasar cin kofin Duniya na Rasha shekarar 2018. Daga cikin kasashen da suka samu tikiti zuwa gasar cin kofin Duniya na kwallon kafar a  Rasha sun hada da Najeriya,Morocco,Tunisia,Senegal da kasar Masar wadanda aka kora tun a zagaye na farko.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes