Search

Home > Wasanni > Sharhi kan jadawalin gasar zakarun Turai
Podcast: Wasanni
Episode:

Sharhi kan jadawalin gasar zakarun Turai

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:10
Publish Date: 2018-09-02 21:00:00
Description: Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi sharhi ne kan rukunai mafi wahala a  jadawalin gasar cin kofin zakarun Turai ta bana. Kazalika a karon farko kenan cikin shekaru 9 da Real Madrid za ta fafata a gasar ba tare da gwarzon dan kwallon duniya ba, wato Christiano Ronaldo da ya koma Juventus. Har ila yau shirin ya yi nazari kan kalubalen da ke gaban Manchester United da kuma cece-kucen da ake yi kan yadda aka bai wa Luca Modric kyautar gwarzon dan kwallon nahiyar Turai.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes