Search

Home > Wasanni > Senegal za ta karbi bakuncin gasar Olympics a 2022
Podcast: Wasanni
Episode:

Senegal za ta karbi bakuncin gasar Olympics a 2022

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:44
Publish Date: 2018-10-14 21:00:00
Description: Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya tattauna ne game da nasarar da Senegal ta samu ta kasancewa kasa ta farko daga Afrika da za ta karbi bakwancin gasar Olympics ta Matasa a shekarar 2022. Kasar ta doke Najeriya da Botswana da Tunisia da suka yi takarar neman izinin daukan nauyin gasar. Kazalika shirin ya tattauna game da gasar neman gurbin shiga gasar cin kofin Afrika.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes