Search

Home > Wasanni > Matsalar da ta hana Kano Pillars lashe kofin Aiteo a Najeriya
Podcast: Wasanni
Episode:

Matsalar da ta hana Kano Pillars lashe kofin Aiteo a Najeriya

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:19
Publish Date: 2018-11-04 20:00:00
Description: Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne game da matsalar da ta haddasa kashin da Kano Pillars ta sha a hannun Enugu Rangers a wasan karshe na gasar cin kofin kalubale ko kuma Aiteo Cup a Najeriya. Kano Pillars ce ta fara zura kwallaye uku, sannan ta ci gaba da jan ragama har fiye da minti 70. Sai dai abin mamaki, cikin kasa da minti 20 Enugu Rangers ta farke dukkanin kwallayen uku kafin daga bisani ta kuma doke Pillars a bugun fanariti da ci 4-2. Ana kallon wannan nasarar tamkar al'mara, yayin da Pillars din ta kori daukacin 'yan wasanta har sai ta neme su nan gana a cewarta.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes