Search

Home > Wasanni > Didier Drogba yayi ritaya daga Kwallon kafa
Podcast: Wasanni
Episode:

Didier Drogba yayi ritaya daga Kwallon kafa

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:15
Publish Date: 2018-11-22 20:00:00
Description: Didier Drogba dan kasar Cote D’Ivoire dake taka leda a baya a kulob na Phoenix dake kasar Amurka ya sanar da yi ritaya daga kwallon kafa. Didier Drogba da ya taba taka leda a Chelsea na kasar Ingila, dan wasan mai shekaru 40 ya jeffa kwallaye 164 a wasanni 381 da ya bugawa Chelsea, yayinda ya lashe kofin firimiyar ingila Ingila sau hudu da kofin FA hudu da kuma kofin gasar zakarun Turai a shekarar 2012. A cikin Shirin duniyar Wasanni za mu duba irin rawar da ya taka a harakokin wasannin kwallon kafa.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes