Search

Home > Wasanni > Martanin 'Yan Kamaru dangane da kwacewa kasar damar karbar bakuncin gasar AFCON
Podcast: Wasanni
Episode:

Martanin 'Yan Kamaru dangane da kwacewa kasar damar karbar bakuncin gasar AFCON

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:05
Publish Date: 2018-12-02 20:00:00
Description: Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokacin, ya tattauna ne da masu ruwa da tsaki akan harkar wasanni dangane da matakin hukumar kula da kwallon kafa ta nahiyar Afrika CAF na kwace damar da ta baiwa kasar Kamaru ta karbar bakuncin gasar cin kofin Afrika da aka shirya za ta gudana a shekarar 2019.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes