Search

Home > Wasanni > Martanin kasashen Afrika ga hukumar CAF
Podcast: Wasanni
Episode:

Martanin kasashen Afrika ga hukumar CAF

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:19
Publish Date: 2018-12-06 20:00:00
Description: A yau juma'a shugaban hukumar kwallon kafar Afrika ,Ahmad Ahmad zai tattaunawa da sashen faransanci na rediyon Faransa RFI, da niyar kawo karin haske dangane da matakin da hukumar ta dau na canza kasar da zata karbi bakuncin gasar cin kofin Afrika na Shekara ta 2019. A cikin shirin Duniyar Wasanni,Abdoulaye Issa ya samu tattaunawa da masu sharhi dangane da batutuwan da suka jibanci kwallon kafa a Afrika.    
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes