Search

Home > Wasanni > Kungiyoyin kwallon kafa na Mata a Nijar
Podcast: Wasanni
Episode:

Kungiyoyin kwallon kafa na Mata a Nijar

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:26
Publish Date: 2018-12-13 20:00:00
Description: A dai-dai lokacin da kungiyoyin kwallon kafa na kasashen Najeriya,Kamaru da Afrika ta kudu suka soma tattance hanyoyin kawo gyara zuwa kungiyoyin kwallon kafa bangaren mata,a Jamhuriyar Nijar,wasu daga cikin masu ruwa da tsaki a Duniyar kwallon kafa sun mayar da hankali zuwa yan wasa mata. Daya daga cikin hanyoyin inganta bangaren wasanni na mata shine na basu kulawa da ta dace kama daga kananan kungiyoyi zuwa na kasa. Abdoulaye Issa ya duba mana halin da ake ciki a Jamhuriyar Nijar a cikin shirin Duniyar wasanni.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes