Search

Home > Wasanni > Gasar kokuwa a jihar Tillabery
Podcast: Wasanni
Episode:

Gasar kokuwa a jihar Tillabery

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:44
Publish Date: 2018-12-27 20:00:00
Description: Yan kokuwa 80 ne suka kasance a jihar Tillabery na Jamhuriyar Nijar a gasar kokuwar gargajiya na shekarar 2018. Da soma gasar ,wasu daga cikin manyan yan kokuwar ne suka sha kasa,ya zuwa yanzu jihar Diffa ta rasa yan kokuwa,yayinda wasu daga cikin jihohin kasar da suka hada Yameh,Maradi da Zinder suke da yan kokuwa a tsaye. A cikin shirin Duniyar Wasanni,Abdoulaye Issa ya samu tattaunawa da Sule Maje kan irin rawar da wannan gasa da kuma muhimancin ta a idanun jama'a.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes