Search

Home > Lafiya Jari ce > Lafiya Jari ce - Shawarwarin likitoci kan cutar Ulcer masamman a lokacin azumin Ramadana
Podcast: Lafiya Jari ce
Episode:

Lafiya Jari ce - Shawarwarin likitoci kan cutar Ulcer masamman a lokacin azumin Ramadana

Category: News & Politics
Duration: 00:10:02
Publish Date: 2021-05-03 07:30:10
Description: Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna kan cutar Ulcer ko Gyanbon ciki. Cikin shirin za a ji yadda kwararru suka yi bayani kan dalilan da suke haddasa cutar da kuma hanyar magance ta masamman a wannan lokaci da ake cikin azumin watan Ramadana
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7