Search

Home > Lafiya Jari ce > Mutanen da harin bam ya ritsa da su na cikin mawuyancin hali a jahar Kano
Podcast: Lafiya Jari ce
Episode:

Mutanen da harin bam ya ritsa da su na cikin mawuyancin hali a jahar Kano

Category: News & Politics
Duration: 00:10:28
Publish Date: 2018-01-28 20:00:00
Description: Shirin na wannan makon tare da Umaymah Sani Abdulmumin, zai yi wai-waye ne gameda halin da mutanen da harin bam din babban Masallacin jahar Kano ke ciki, na ranar 28 ga watan Nuwamba shekara ta 2014, da ya yi sanadiyar mutuwar mutane sama da 500 nan take, tare da jikkata wasu fiye da 1000. Cikin wadannan shekaru uku akwai mutane da ke rayuwa cikin matsanan cin ciwo, wasu kuma nada mummunan nakasa. Abin da yasa shirin na wannan makon ziyartar wadan mutane domin ganin halin da suke ciki.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7