Search

Home > Kida da Al'adu > Tunawa da shahararren mawakin Reggae Bob Marley
Podcast: Kida da Al'adu
Episode:

Tunawa da shahararren mawakin Reggae Bob Marley

Category: News & Politics
Duration: 00:20:33
Publish Date: 2022-05-14 20:49:47
Description: A cikin shirin 'Kida da Al'adu' na wannan makon, Mohammane Salissou Hamissou ya mayar da hankali ne a kan bikin tunawa da shahararren mawakin Reggae, Robert Nesta Marley da aka fi sani da Bob Marley. Albarkacin wanna rana, shirin ya kawo rahoto, tattaunawa duk a kan marigayi Bob Marley. Akwai sauran abubuwa masu kayatarwa kunshe a shirin.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2