Search

Home > Kida da Al'adu > Jaruma Nafisa Ishaq ta nemi gafara kan cin zarafin Shiekh Aminu Daurawa
Podcast: Kida da Al'adu
Episode:

Jaruma Nafisa Ishaq ta nemi gafara kan cin zarafin Shiekh Aminu Daurawa

Category: News & Politics
Duration: 00:20:02
Publish Date: 2022-03-26 19:30:19
Description: Shirin Kida, Al'adu da Fina-Finai tare da Maham Salisu Hamisu ya fara ne daga masana'antar shirya Fina-Finai ta Kannywood, inda shirin ya tsakuro halin da ake ciki. Zalika shirin ya kuma tattauna da Jaruma Nafisa Ishaq da ta nemi gafara a kan cin zarafin da ta yi wa fitaccen malamin addinin Musulunci da ke Kano a Najeriya Shiekh Aminu Ibrahim Daurawa dangane da wani wa'azi da ya gabatar.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2