Search

Home > Kida da Al'adu > Shagulgulan Biyanu wata al’adar da mutan Agadez ke rayawa shekaru aru aru
Podcast: Kida da Al'adu
Episode:

Shagulgulan Biyanu wata al’adar da mutan Agadez ke rayawa shekaru aru aru

Category: News & Politics
Duration: 00:10:03
Publish Date: 2019-09-24 11:03:27
Description: A shirin namu na yau zai yada zango ne a jihar Agadez dake arewacin jamhuriyar Nijar domin duba shagulgulan biyanu wata al’adar da mutan Agadez ke rayawa shekaru aru aru da suka gabata da ake kira Biyanu. Muhammed Billal mai mukamin Agolla daya daga cikin masu shirya Biyanun ya samu zantawa da rediyon Faransa rfi.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2