Search

Home > Kida da Al'adu > Tasirin rungumar kasuwannin fina-finai na intanet a Kannywood
Podcast: Kida da Al'adu
Episode:

Tasirin rungumar kasuwannin fina-finai na intanet a Kannywood

Category: News & Politics
Duration: 00:20:51
Publish Date: 2022-03-12 20:30:05
Description: Shirin 'Kida Da Al'adu' na wanna mako ya ya duba mahimmancin da dalilan rungumar kasuwannin fina-finai na intanet da masu shirya fina-finai a masana'antar Kannywood suka yi, tare da shiga shirya fina-finai masu dogon zango. Shirin ya kuma tattauna da shahararren mawakin Hausar nan, Aminu Ladan Alan Waka, wanda ya yi bayani a game da daukakarsa, musamman yadda aka yi ya samu sarauta daga sarakunan gargajiyar kasashen Hausa...Mohammane Salissou Hamissou ne ya shirya tare da gabatar da shirin...
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2