Search

Home > Kida da Al'adu > Kida da Al'adu - shagulgulan Sallar Idil Fitr a Najeriya
Podcast: Kida da Al'adu
Episode:

Kida da Al'adu - shagulgulan Sallar Idil Fitr a Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:20:24
Publish Date: 2018-06-15 03:16:56
Description: A Najeriya Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci karkashin jagorancin mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar, ita ce ta tabbatar da ganin jinjirin watan Shawwal a jihohi da dama na kasar a yammacin jiya. Ko baya ga Najeriya, a yau ana gudanar da bukukuwan sallar a mafi yawan kasashen muslumi da suka hada da Chadi, Kamaru, Ghana, Saudiyya, Qatar, Hadaddiyar Daular Larawaba da dai sauransu.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2