Search

Home > Kida da Al'adu > shagulgulan Sallar azumin Ramadana a Nijar
Podcast: Kida da Al'adu
Episode:

shagulgulan Sallar azumin Ramadana a Nijar

Category: News & Politics
Duration: 00:20:04
Publish Date: 2018-06-14 21:00:00
Description: Al’ummar musulmi a sassa da dama na duniya na gudanar da bukukuwan karamar sallah wato Idil Fitr a yau juma’a, bayan kammala azumin watan Ramadana. A Najeriya Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci karkashin jagorancin mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar, ita ce ta tabbatar da ganin jinjirin watan Shawwal a jihohi da dama na kasar a yammacin jiya. A cikin shirin na musaman Abdoulaye Issa ya duba wasu daga cikin muhiman batutuwa da jama'a suka mayar da hankali a kai a Nijar.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2