Search

Home > Kasuwanci > Matakan da bankin CBN ke ɗauka na sake fasalin tsarin harkokin kuɗi a Najeriya
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Matakan da bankin CBN ke ɗauka na sake fasalin tsarin harkokin kuɗi a Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:10:04
Publish Date: 2026-04-22 09:40:51
Description:

Shirin Kasuwa akai miki doke na wannan mako ya yi duba ne kan matakan da babban bankin Najeriya CBN ke ɗauka na sake fasalin tsarin harkokin kuɗaɗe, domin rage hauhawan farashin kayayyaki a kasuwanni da kuma daga darajar kuɗin ƙasar wato Naira, ta hanyar rage kuɗaɗe da ke yawo a hannun jama’a.

Babban Bankin Nigeria, ya fito da bakin alƙalamin adadin kuɗaɗen da ke bankuna da waɗanda ake hada-hada da su a cikin ƙasa tare da waɗanda jama’a ke jujjuyawa a hannunsu.

Adadin wannan kudi dai a cewar bankin na CBN, ya kai Naira Triliyan 123 da biliyan 15, a watan Fabareiru, inda aka samu raguwar adadin madarar kuɗi da ke hannun jama’a akan na watan Janairu, wanda ya kai Nera Triliyan 123 da biliyan 36.

Haka ma adadin kudaden kasar a asusun ajiyarta na ketare ya ragu zuwa Nera Triliyan 28 da biliyan 41 daga Nera biliyan 29 da biliyan 61.

Ku latsa alamar sauti don sauti don sauraron cikkan shirin tare da Ahmad Abba.............

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7