Search

Home > Kasuwanci > Yan Najeriya na yawaba Hasetins kan kafa kamfanin ma'adanai mafi girma a Afirka
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Yan Najeriya na yawaba Hasetins kan kafa kamfanin ma'adanai mafi girma a Afirka

Category: News & Politics
Duration: 00:10:06
Publish Date: 2025-12-03 09:27:24
Description:

Shirin 'Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan gina katafaren kamfanin tono da kuma sarrafa ƙarafu da duwatsu masu daraja da wani matashi ya ƙaddamar a jihar Nasarawa da ke arewacin Najeriya, irinsa mafi girma a Afirka, wanda zai laƙume dalar Amurka miliyan 400.

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7