Search

Home > Kasuwanci > Sakamakon taron sauƙaƙa tsarin kasuwanci ga ƴan kasuwa a yammacin Afrika
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Sakamakon taron sauƙaƙa tsarin kasuwanci ga ƴan kasuwa a yammacin Afrika

Category: News & Politics
Duration: 00:10:00
Publish Date: 2025-06-25 10:34:29
Description:

Shirin Kasuwa A Kai Miki Dole tare da Aisha Shehu Kabara a wannan makon, ya maida hankali ne kan taron koli na farko kan ƙarfafa ci gaban tattalin arzkin ƙasashen Afrika ta Yamma da aka gudanar a Najeriya, ta hanyar sauƙaƙa tsarin kasuwanci ga ƴan kasuwar da ke zirga-zirga a tsakani.

Ku lasha alamar sauti don sauraron cikakken shirin..........

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7