Search

Home > Kasuwanci > Girmar asarar da ƴan kasuwa suka tafka a garin Makwa sakamakon ambaliyar ruwa
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Girmar asarar da ƴan kasuwa suka tafka a garin Makwa sakamakon ambaliyar ruwa

Category: News & Politics
Duration: 00:10:06
Publish Date: 2025-06-18 10:33:42
Description:

Shirin kasuwa akai miki dole na wannan makon ya yi duba ne kan girman asarar da al’ummar Makwa na jihar Naija suka tafka masamman ma ƴan kasuwarsu, sakamakon ambaliyar ruwa da ta afkawa garin a ƙarshen watan Mayan wannan shekara ta 2025.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Ahmed Abba..........

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7