Search

Home > Kasuwanci > Ƴan Najeriya na ci gabata da cece-kuce kan sabon bashin da gwamnati ta ciyo
Podcast: Kasuwanci
Episode:

Ƴan Najeriya na ci gabata da cece-kuce kan sabon bashin da gwamnati ta ciyo

Category: News & Politics
Duration: 00:10:01
Publish Date: 2025-06-04 10:40:29
Description:

Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan mako ya mayar da hankali ne kan wani sabon bashin da Najeriya ta ciwo daga bankin duniya da ya haura sama da dala biliyan ɗaya. Wannan sabon bashin dai ya janyo cece-kuce daga ƴan ƙasar waɗanda suka nuna damuwa kan yadda gwamnati ke ci gaba da ciyo manyan basussuka duk da iƙirarinta na janye tallafin manfetur domin dogaro da kai.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Ahmed Abba............

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
700+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7